Cikakkiyar Hira da Malam Lawal, Mijin Baturiya 'Yar America | Full Podcast
A wannan cikakkiyar tattaunawa ta YDEEN TV, Malam Lawal ya yi bayani kan rayuwarsa, aurensa da Baturiya 'yar America, da abubuwan mamaki da ya fuskanta a tafiyar rayuwa.

Watch this episode on YouTube
